Paralegal Toolkit on Improving Women’s Access to Justice in Northern Nigeria – Hausa Version

Version
Download118
Stock
Total Files1
Size1.28 MB
Create DateSeptember 4, 2016
Last UpdatedSeptember 4, 2016

Sanin yadda ake yin shari'a, na ]aya daga cikin muhimman sassan kare
ha}}in bil Adama da tabbatar da shi. Nau'oin mutanen da ke da wata
matsala su ne suka fi zama cikin hatsarin a ci zalin, domin ba su san
hanyoyin da za su bi su ga an yi masu adalci ba. Saboda haka ne kungiyar
(Gulobal Rayit) Global Rights ta tsara wani shiri a kan fahimtar sirrin
shari'a a Nijeriya ta Arewa domin cike wannan gi~i, ta kuma taimaka wa
mata mabu}ata domin su san yadda za su tunkari shari'a. Wani abin da ya
bambanta wannan yun}uri shi ne ya yi }o}ari ya shafi dukkan nau'oin
shari'a, har ma da shari'ar musulunci inda ake kukan cewa ba a kyauta wa
mata. Global Rights ta yi imani da cewa wannan yun}uri namu ba tabbatar
da adalci kurum zai yi ba, a'a har ma zai rage fatara, kuma ya }arfafa
zaman lafiya da kwanciyar hankali mai ]orewa.


File
Paralegal toolkit for northern Nigeria Hausa Website

Download