Global_Rights_Nigeria_Littafi_Na - Hausa Language

Version
Download334
Stock
Total Files1
Size845 KB
Create DateSeptember 4, 2016
Last UpdatedSeptember 4, 2016

Aikin agajin-adalci a al’umance yana da alaka da bukatar da ke akwai wajen bunkasawa da kare hakkin can adam tare da sammar da adalci managarci ga al’umomi na matakin farko, musamman ma ga marasa rinjaye, marasa galihu da matalauta. Aikin agajin adalci yana kuma taimaka ma tabbatar da aikin gaskiya da gaskiya a cikin tsarin shari’a. Ta hanyar aiyukan Agajin-adalci a al’umance, akan samu wadatuwar taimako da shawarwari a harkar doka musamman ga matan karkara.


File
GLOBAL RIGHTS NIGERIA LITTAFI NA 1

Download